Description
Labarai Da Dumi-Duminsu
Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku. Aciki zaku samu wadannan tasoshi: Gidan rediyon bibisi landan - landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus Rediyon Faransa NigeriaINFO 95.1 ABUJA Hausa Radio Net Sashen Hausa Muryar Amurka Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko min da sako dauke da suna tashar domin sakata cikin wannan manhajja. Sanarwa: Bayan kunna Tasha domin komawa akwai alama daga sama-hannun dama. Sai ku danna. Ko kuma alamar now-playing dake kasa. Idan bakuyi haka ba toh sake zabar tashar zai sanya tashar ta fara daga farko. Domin samun sababbin gidajen rediyo da zamuke karawa cikin wannan manhajja sai kuyi pull-to-refresh. Wato a danna sannan a rike kana aja qasa sai kuma a saki. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuma ga [email protected] Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa. Asha labaran Dunia lafiya. Manhajja sai da internet me karfi take aiki.
Category Ranking
Review Breakdown
Screenshots
Download & Revenue
About
Bundle Id
com.kareemtkb.RadioHausaMin Os. Version
10.0Release Date
Mon, Jun 24, 2019Update Date
Fri, Oct 11, 2019Content Rating
4+Has IMessage
NoSupport Watch
NoSupport Siri
NoFile Size
25.5MBHas Game Center
NoFamily Sharing
NoSupport Passbook
NoSupported Languages
EnglishSupport
What's New
version
1.1updated
4 years agoThis app contains ads
Newsletter
Subscribe our newsletter and get useful information every week.
Publisher's Other Apps
Other News Apps
Stay Ahead of the Market with StoreSpy
Start NowNever miss opportunities
Watch your competitors closely
Start boosting your app right away